
Rundunar sojin sama na ƙasar nan ta musanta wani rahoto da wasu kafafen ƴaɗa labarai suka yaɗa cewa, ta kai hari kan wasu jama’a da su ke tsaka da shagulgulan bikin aure a jihar Niger. A cewar rundunar wannan labari ba gaskiya bane kuma an yi hakan ne don ɓata mata suna. Hakan na ƙunshe…
Jami’an mu ba su kai hari kan fararen hula ba – Sojoji — Freedom Radio Nigeria